Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An kama wannan dan ta'adda ne a yayin wani aikin hadin gwiwa na jami'an tsaron kasar Iraki da Hashdush-Shaabi tare da mika shi ga wadanda abin ya shafa domin su fuskanci shari'a.
24 Disamba 2023 - 06:20
Lambar labari: 1423053
Jami'an tsaron Iraki sun samu nasarar cafke wani fitaccen dan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a birnin Nainawa.