Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar dimbin 'yan Shi'ar Najeriya, Harkar Musulunci a Najeriya ta gudanar da muzaharar makokin Ashura a birnin Abuja.

Wani Yanki Na Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Muzahar Ashura A Abuja, Najeriya