ABNA24 : Nathir Obeidat, ya sanar da yin murabus ne sakamakon mutuwar majinyatan a wata asibiti kusa da babban birnin kasar Amman.
Kafofin watsa labaran kasar sun ce mutum shida suka mutu, lamarin da ya fusata al’umma a Jordan.
Firayi ministan kasar ya ba da umarnin gudanar da binciken gaggawa kan lamarin.
342/