ABNA24 : Ministan harkokin wajen na Iran ya kuma yi ishara da matsayar Rasha tare da kasar Sin, a MDD danage kalubalantar yadda Amurkan take take dokokin kasa da kasa.
Muhammad Jawad Zarif ya kara da cewa; Da akwai aiki tare a tasakanin kasashen Iran da Rasha,da hakan ya bayar da damar tuntubar juna a tsakaninsu.
Wannan ita ce ziyara ta biyu da ministan harkokin wajen Iran din ya kai zuwa Rasha tun bayan bullar Corona.
342/