Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti
19 Disamba 2023
Labarai Cikin Hotuna Na Ziyarar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Ga Sheikh Zakzaky H
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Ayatullah Reza Ramezani (H) Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya, ya ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), a jiya Litini a birnin Tehran.
17 Disamba 2023
Tunawa Da Shahadar Sayyidah Fatimatuz Zahra’a As 03/Jumadal Akhir/ 11/ Bayan Hijra
Wannan Rana Tana Daya Daga Ranekun Da Aka Ruyawaito Shahadar Sayyidah Fatimah As Kasancewar Matsalar Rubutu Da Aka Samu Wajen Rubuta Ranar Da Tayi Shahada Daga Ciki Akwai Wannan Rana Kamar Yadda Ruwayar Kwanaki 95 Ta Nuna.
16 Disamba 2023
Labarai Cikin Hotuna Na Lullube Hubbaren Razawi Da Bakaken Sitara Domin Juyayin Shahadar Sayyidah Zahra (AS)
An lullube hubbaren Razawi da bakake a daidai lokacin da ake gudanar da zagayowar shahadar Sayyida Zahra (AS).
16 Disamba 2023
Labarai Cikin Hotuna Na Jawabin Ayatullah Ramazani A wurin Zaman Makokin Sayyida Zahra As A Birnin Rasht.
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A yammacin jiya Alhamis ne aka gudanar da zaman makoki na kwanaki Fatimiyyah tare da jawabin Ayatullah Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (a.s.) ta duniyakuma wakilin al'ummar Gilan a majalisar kwararrun jagoranci a masallacin Rasht.
15 Disamba 2023
Fiye Da Falasdinawa 4,000 Ne Aka Kama A Yammacin Kogin Jordan Da Qudus Tun Farkon Guguwar Al-Aqsa
Cibiyar fursunonin Falasdinu ta sanar da cewa, tun bayan fara farmakin da guguwar Al-Aqsa ta kai, gwamnatin yahudawan sahyuniya ta kame Falasdinawa 4,420 a yammacin gabar kogin Jordan da birnin Kudus.
15 Disamba 2023
Hadin Gwiwar Tarayyar Turai Da Gwamnatocin Yammacin Turai 14 Sun Yi Allawadai Da Laifukan Ta'addaanci Na Mazauna Yammacin Kogin Jordan
Sanarwar hadin gwiwa ta Tarayyar Turai da gwamnatocin Yammacin Turai 14 / Wajen Yin Tir Da Laifukan Mazauna Yammacin Kogin Jordan
15 Disamba 2023
Wasu ‘Yan Sanda Sun Yi Shahada A Wani Harin Ta'addanci A Yankin Sistan Balucistan Iran
Wasu ‘Yan sanda Sun Yi Shahada a wani harin ta’addanci da aka kai a hedkwatar tsaron cikin gida da ke birnin Rask na kasar Iran
15 Disamba 2023
Rahoto Cikin Hotuna Na Gazawar Isra'ila Akan Hamas
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya rahoton irin gazawar da Isra'ila tayi wajen aiwatar da hakan Bayan shan kashi da dama a fagen daga, sojojin Isra'ila sun ba da sanarwa a tsakanin mazauna yankin Gaza, inda suka bukaci da su ba su bayanai game da shugabannin Hamas zuwa ga Tel Aviv domin karbar makudan kudade akan wannan mummunan aiki na cin amana.
15 Disamba 2023
An kai hari kan wani jirgin ruwa na kasuwanci a mashigar Bab Al-Mandeb
Kamfanin jiragen ruwa na Ambury na Birtaniya ya sanar da kai hari ta sama kan wani jirgin ruwan Laberiya a tekun Bahar Maliya.
15 Disamba 2023
Jagoran Juyin Juyi Halin Musulunci: Shahidai Sune Asalin Shedar Al'ummar Iran; Bai Kamata A Manta Da Shedar Ƙasa Ba
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya kira shahidai mafi kyawun abin koyi ga matasa, tare da jaddada cewa ya kamata a rubuta irin wadannan bayyanannun lamura masu ban mamaki a cikin tarihin al'ummar Iran, inda ya yi ishara da cewa: ya kamata a ce ruhi da hasken shahidai a rubuta su a cikin ayyukan fasaha kamar fina-finai, wakoki, littattafai, domin isar da su ga matasa.
14 Disamba 2023
Adadin sojojin yahudawan sahyoniya da suka mutu a yakin Gaza ya kai mutane 444
An kashe jami'ai da sojoji 444 na yahudawan sahyoniya tun bayan fara farmakin guguwar Al-Aqsa.
14 Disamba 2023
Jawabin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), na tunawa da waqi'ar Buhari 2015
Jawabin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), na tunawa da waqi'ar Buhari 2015, musamman bangaran da ya tabo batun harin da aka kaiwa masu Mauludi a Kauyan Tudun Biri.
11 Disamba 2023
Mutane 6 Sun MutunYayin Da Wasu 10 Suka Jikkata Sakamakon Harin Ta'addancin Da Kungiyar IS Ta Kai A ƙasar Siriya
Wasu ‘yan kasar Syria da dama ne suka yi shahada tare da jikkata su a lardin Al-Raqqa da ke gabashin kasar Syria, sakamakon harin kwantan bauna da ‘yan ta’addar ISIS suka kai musu ta hanyar dasa bam a jikin mutumin da suka yi garkuwa da su tare da kashe shi.
11 Disamba 2023
Rahoto Cikin Hotuna Na Irin Kisan Da Isra'ila Ke Yi A Gaza
Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, ana ci gaba da gwabza fada tsakanin kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa da sojojin mamaya na Isra'ila a rana ta 65 na yakin Gaza, musamman a yankunan birnin Khan Yunus da ke kudancin kasar, da unguwar Shujaiye da kuma sansanin Jabaliya a arewaci. Mutanen da suka yi shahada a yakin da Isra'ila ta yi a Zirin Gaza ya kai shahidai dubu 17 da 700 waɗanda kuma suka jikkata sun kai dubu 48 da 780.
10 Disamba 2023
Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya: Matasa Ku San Kanku, Kada Ku Bari Wasu Su Mallake Ku
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku cigaban bayanin shugaban majalisar Ahlul-Bait AS ta duniya dangane da ziyarar da ya kai kasashen gabashin Afirka da irin nasarorin da aka samu:
10 Disamba 2023
Sakon Ta'aziyyar Shugaban Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya Ga Ayatollah Wahid Khurasani.
Bayan rasuwar uwargidan Ayatullah Wahid Khurasani, babban sakataren majalisar duniya ta Ahlul Baiti (AS) ya fitar da sakon ta'aziyya.
9 Disamba 2023
Ziyarar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Zuwa Tanzaniya
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku cigaban bayanin shugaban majalisar Ahlul-Bait AS ta duniya dangane da ziyarar da ya kai kasashen gabashin Afirka da irin nasarorin da aka samu
9 Disamba 2023
Ziyarar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Zuwa Uganda
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku cigaban bayanin shugaban majalisar Ahlul-Bait AS ta duniya dangane da ziyarar da ya kai kasashen gabashin Afirka da irin nasarorin da aka samu
9 Disamba 2023
Ziyara Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Zuwa Kenya
Matasa Ku San Kanku, Kada Uu Bari Wasu Su Mallake Ku
Muhimmin abin da muka jaddada a Afirka shi ne ku gane kanku tare da yin nazari domin sanin kanku. Ku wani abu ne mai daraja da kima a wurin Allah, kada ka raina kanka domin za ka iya girma.
9 Disamba 2023
Ayatullah Araki: Ginshikai Uku; Asali Da Al'adu Da Ilimi Suna Taka Rawa Wajen Gina Wayewa.
Member a majalisar koli ta majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya ya jaddada cewa, masanin kimiyya na hakika kwararre shine ne wanda ba don kansa yake koyon abu ba, sai dai don warware ayyukan wasu da kuma yi wa jama'a hidima. Inds ce: A kan wannan hanya, Ilimomin dan 'adama na iya jagorantar da shiryar da kimiyyar kayan aiki da haifar da zamantakewa.