Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti
6 Disamba 2023
Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya: Turawan Yamma Suna Ƙoƙarin Karkatar Da Mata Zuwa Wata Hanya
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku cigaban bayanin shugaban majalisar Ahlul-Bait AS ta duniya dangane da ziyarar da ya ka kasashen gabashin Afirka:
6 Disamba 2023
Mataimakin Ministan Yada Labarai na Yemen a wata hira da Abna:
Gwamnatin Sahayoniya Ita Ce Tantagaryar Manufar Mu / Rikici Na Iya Wuce Batun Jiragen Ruwa.
Yankin gabas ta tsakiya ya zamo kamar dai matattarar makamai ne, kuma wani mahaukaci mai suna Netanyahu da wasu kasashe ke goyon bayansa, yana son fasa wannan runbun makaman.
5 Disamba 2023
Bayanin Nasarorin Da Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya A Yayin Ziyararsa Gabashin Afirka + Bidiyo
Ayatullah Ramezani ya ce: Afirka tana sabbin damarmaki da ba a taba ta su a bangarori daban-daban. Ina ganin akwai wani shiri da ba kasafai ake samun sa ba na sauraren koyarwar Ahlul-Baiti (AS) a Afirka, wanda hakan ya zama misali karara na fadin Imam Rida (AS) da ya ce: “Da mutane sun san kyawun maganarmu, da za su bi mu."
2 Disamba 2023
Yadda Imam Ali As Yayi Makoki Da Juyayin Sayyidah Zahra'u As A Tsawon Rayuwarsa
Yadda Imam Ali As Yayi Makoki Da Juyayin Sayyidah Zahra'u As A Tsawon Rayuwarsa
1 Disamba 2023
Adadin shahidai a hare-haren da Sahyoniya suka kai a yau a Gaza ya kai shahidai 109
Sakamakon shahadar wasu karin mutane hudu sakamakon hare-haren da gwamnatin sahyoniya ta kai a Rafah, adadin shahidai a Gaza ya karu zuwa 109 tun a safiyar yau.
30 Nuwamba 2023
Koyarwar Kabalah daga Attaura ita ce tushen kisan gillar da aka yi a Gaza
Sufancin yahudawa da ake kira "Shufancin Kabalah" an kafa shi ne don tasirin Yahudanci a cikin al'ummar Kirista don warware rikici tsakanin wadannan mutane biyu. Wannan sufanci ya yi hannun riga da koyarwa tauhidi.
30 Nuwamba 2023
Bidiyo Nuna Tausayawar Yaran Iraqi Ga Shahidan Gazza A TSakanin Harabar Hubbaran Imam Husain As Da Sayyid Abul Fadl Abbas As
Bidiyo Nuna Tausayawar Yaran Iraqi Ga Shahidan Gazza A TSakanin Harabar Hubbaran Imam Husain As Da Sayyid Abul Fadl Abbas As
29 Nuwamba 2023
Shugaban Kungiyar Yahudawan Ta Iran A Wata Hira Da Ya Yi Da Kamfanin Dillancin Labarai Na Abna: Sahyuniyanci Kamar ISIS Ne
'Yan sahyoniyawan suna daukar kansu a matsayin wakilan duk yahudawa a duniya kuma suna daukar duk wani abu da ya saba ma su a matsayin nuna adawa da yahudawa, yayin da ya zamo masu zanga-zangar suke adawa da sahyoniyanci, amma su suna kiran abokan adawar su Yahudawa mayaudara!
27 Nuwamba 2023
Sojojin Yahudawa Na Ci Gaba Da Kai Sumame Tare Da Kama Falasdinawa A Yammacin Gabar Kogin Jordan
Majiyoyin labarai sun ba da rahoton harin da sojojin yahudawan sahyoniya suka kai a yankuna daban-daban na yammacin gabar kogin Jordan da kuma kame Falasdinawa da suke yi.
27 Nuwamba 2023
Iran: Al'ummar Iran Suna Ci Gaba Da Hada Tallafin Tsabar Kudi Tallafawa Al'ummar Gaza Da Ake Zalunta Inda Zuwa Yanzu Ya Zarce Riyal Biliyan Daya
Shugaban kungiyar agaji ta Red Crescent ya bayyana cewa: A rana ta 47 ta gudanar da ayyukan jin kai na kungiyar agaji ta Red Crescent, adadin kudaden da 'yan kasar Iran suka bayar ga al'ummar Palastinu da ake zalunta ya kai fiye da Riyal biliyan daya.
27 Nuwamba 2023
Dr. Sayyid Ibrahim Raisi A tattaunawarsa da shugaban kasar Turkiyya;
Shugaban Kasar Iran: Amurka ba ta da ikon yin katsalandan da yanke shawara ga mutanen Gaza
Shugaban ya ce al'ummar Gaza ta hanyar Hamas, a matsayinta na halaltacciyar gwamnati bsa doka da ta fito daga kuri'un al'ummar wannan yanki, su keda hakkin yanke shawara kan makomar Gaza, kuma Amurka ba ta da hurumin tsoma baki ko yanke wata shawara a lamarin al'ummar Gaza, kuma duk wani mataki da suka dauka dangane da hakan, to ba zai cimma ga ci ba.
27 Nuwamba 2023
An gudanar da kashi na biyu na musayar fursunoni tsakanin Hamas da gwamnatin sahyoniyawan, inda aka sako fursunonin Palasdinawa 39 daga gidajen yarin Isra'ila.
An gudanar da kashi na biyu na musayar fursunoni tsakanin gwamnatin sahyoniyawa da kungiyar Hamas bayan shafe sa'o'i da dama.
25 Nuwamba 2023
Labarai Cikin Hotuna Na Halartar Zanga-zangar Miliyoyin 'Yan Ƙasar Yemen Ta Nuna Goyon Bayan Falsɗinu
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Miliyoyin 'yan kasar Yemen ne suka fito kan titunan birnin Sana'a da yammacin Juma'ar da ta gabata domin nuna goyon bayansu ga Gaza da Falasdinu.
25 Nuwamba 2023
Wata gobara da ta tashi a wata cibiyar kasuwanci a Pakistan ta lashe rayukan mutane 11
Wata gobara da ta tashi a daya daga cikin cibiyoyin hada-hadar kasuwanci da ke birnin Karachi na kasar Pakistan, wadda ta afku a safiyar yau, ta kashe akalla mutane 11 tare da jikkata wasu da dama.
25 Nuwamba 2023
Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), Ya Kai Ziyara Gidan Marigayi Imam Khomeini (QS)
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya ziyarci gidan marigayi Imam Khomeini (QS) a Jamran dake Tehran, inda ya gana da jikansa Sayyed Hassan Ahmad Khumeini. 10/Jimada1/1445 24/11/2023
25 Nuwamba 2023
Kididdigar Laifuffukan Ta'addancin Gwamnatin Sahayoniya Bisa Ga Rahoton Ƙungiyar Kare Hakkin Dan Adam Ta Euro-Mediterranean
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Euro-Mediterranean a daren Juma'ar nan data gabata ta sanar da kididdiga ta baya-bayan nan na laifukan da gwamnatin Sahayoniya ta aikata a zirin Gaza bayan da aka tsagaita bude wuta na kwanaki hudu a zirin Gaza.
25 Nuwamba 2023
Bidiyo Da Hotunan Yadda Falasdinawa Suka Nutse Cikin Farin Ciki Da Murna Na Sako Yan Uwansu
Bidiyo Da Hotunan Yadda Falasdinawa Suka Nutse Cikin Farin Ciki Da Murna Na Sako Yan Uwansu
25 Nuwamba 2023
An saki Falasdinawa 39 Isra'ila 13 a cikin kwanaki na farko na tsagaita wuta
Ya zuwa yanzu dai na hada wannan rahoton dayawa daga cikin wadanda aka saka din sun isa zuwa ga iyalansu inda suke ta murna da farinci akan kokarin da Hamas ta yi kuma take yi na ganin an sake sauran Falasɗinawa da yanar da Falasdinu daga mayar Isra'ila.
24 Nuwamba 2023
An fara gudanar da tsagaita wuta a Gaza
Bayan kusan kwanaki 50 na yaki a Gaza, an fara tsagaita wuta na wucin gadi na kwanaki 4.
22 Nuwamba 2023
Bayanin Hamas Game Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Da Gwamnatin Sahyoniyawa
Sanarwar tsagaita wuta a kwanaki 4 a Gaza da kuma musayar fursunoni Hamas: An shirya rubutun yarjejeniyar ne bisa bukatar gwagwarmaya