Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti
25 Disamba 2023
Cewar Haj Qasim Sayyid Radhi "Kai Ma Ya Kamata Ace Ka Zamo Shahidi!
Shahadar Daya Daga Cikin Mashawartan IRGC A Zainabiyyah, Damascus
An ji karar fashewar wani abu daga yankin Zainabiyah da ke Damascus
25 Disamba 2023
Netanyahu: Muna Biyan Farashi Mai Yawa Akan Yakin Gaza + Hoto
Yayin da hasarar soji da sojojin Isra'ila wadanda suka fadada mamayarsu a zirin Gaza ke karuwa, Firayim Ministan Isra'ila Benyamin Netanyahu ya ce za su ci gaba duk da tsadar yakin, kuma za su yanke shawarar yadda za su yi, ba wai don matsin lambar kasa da kasa ba.
25 Disamba 2023
Zanen Katun Din Kirsimeti A Gaza
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA -
25 Disamba 2023
Nuna Goyon Bayan Mutanen Gaza Da Ake Zalunta A Gidan Opera Na La Scala
A cikin wata babbar alama da aka girka a cikin wannan zauren mai cike da tarihi, an rubuta cewa: "A daina jefa bam a Gaza."
25 Disamba 2023
Sahayoniyawa ba Yahudawa ba ne, Su Shaidanu Ne Sun Yaudari Duniya
Rabbi Yisrael David Weiss, Kakakin Kungiyar New York Alliance Of Anti-Zionist
Sahayoniyawan sam ba mabiya addini ba ne, Shaidanu ne, su ne abin da ku musulmi kuke kira da Shaidan.
24 Disamba 2023
Rahoto Cikin Hotuna Na Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Al'ummar Palasdinu A Titin Oxford Na Birnin Landan
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku rahotan cewa: al’ummar kasar Ingila sun gudanar da zanga-zanga a titin Oxford na birnin Landan, inda suka fito suna nuna goyon bayansu ga al’ummar Palastinu da ake zalunta da kuma yin Allah wadai da laifukan gwamnatin sahyoniyawan, tare da neman a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a Gaza.
24 Disamba 2023
Bidiyon Taron Nuna Goyon Bayan Falasdinawa A Tashar Jirgin Ƙasa A Birnin Odense Denmark
Bidiyon Taron Nuna Goyon Bayan Falasdinawa A Tashar Jirgin Ƙasa A Birnin Odense Denmark
24 Disamba 2023
Jiragen Marasa Matuƙa Na Sojojin Yaman Sun Kai Hari Ga Jiragen Ruwan Amurka
An kaiwa jiragen ruwa 2 hari a tekun Bahar Maliya
24 Disamba 2023
An Kai Harin Ga Jirgin Isra'ila A Kusa Da Tekun Indiya A Daren Jiya
Tashar talabijin ta Hebrew 12 ta fitar da sabbin bayanai kan harin da aka kai kan jirgin ruwan Isra'ila mai dauke da tutar Laberiya a kusa da Indiya.
24 Disamba 2023
Sojojin Ruwa Na Iran Sun Bayyana Sabbin Nasarorin Da Aka Samu
An bayyana sabbin nasarorin da sojojin ruwan Iran suka samu a safiyar Lahadi.
24 Disamba 2023
Bidiyo| Hoton Da Ya Canza Rayuwar Shaikh Zakzaky H
Bidiyo| Hoton Da Ya Canza Rayuwar Shaikh Zakzaky H
24 Disamba 2023
An Kama Wani Fitaccen Dan Kungiyar ISIS A Nainawa
Jami'an tsaron Iraki sun samu nasarar cafke wani fitaccen dan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a birnin Nainawa.
24 Disamba 2023
An Kashe Sojojin Isra'ila 8 A Yaƙin Da Ke Gudana Da 'Yan Gwamnatin Falasɗinawa
Sojojin gwamnatin mamaya sun tabbatar da mutuwar sojojinsu 8 a arangama da dakarun gwagwarmayar Palasdinawa a Gaza.
24 Disamba 2023
Ana Cigaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Sassa Daban-daban Na Turai
Ana Cigaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Sassa Daban-daban Na Turai
24 Disamba 2023
An Gudanar Da Gagarumar Muzahara A Birnin New York Domin Nuna Goyon Baya Ga Falasdinu
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku rahoton: Video| Yadda Aka Gudanar Da Gagarumar Muzahara A Birnin New York Domin Nuna Goyon Baya Ga Falasdinu Da Al'ummar Gaza Da Ake Zalunta
24 Disamba 2023
Video| Birnin Sana'a Ya Tunbatsa Da Masu Goyan Bayan Falasdinawa
Video| Birnin Sana'a Ya Tunbatsa Da Masu Goyan Bayan Falasdinawa
21 Disamba 2023
AlHouthi: Kada ku sadaukar da kanku wajen yi wa Isra'ila hidima.
Sayyid Abdul Malik AlHouthi yayin mayar da martani ga kafa kawancen yaki akan Yemen: Kada ku sadaukar da kanku wajen yi wa Isra'ila hidima.
21 Disamba 2023
Bidiyo| Ana ci gaba da kai harin bam kan fararen hula a Gaza
Bidiyo| Ana ci gaba da kai harin bam kan fararen hula a Gaza
21 Disamba 2023
Masanin Dabarun Yaki Na Kasar Lebanon A Wata Hira Da ABNA:
An Kafa Kawancen Sojojin Ruwa Akan Kasar Yemen Bisa Karya Kuma Ba Zayyi Nasara Ba.
Manjo Janar Amin Hatit ya bayyana cewa: Abin da Yaman ke yi shi ne mayar da martani ga laifin da Isra'ila ta yi, wanda shi ne killace Gaza. Mafita ita ce Isra'ila ta daina kai hare-hare, sannan Yemen ta ja da baya.
21 Disamba 2023
An Ƙaddamar Da Sabbin Ayyukan Wallafa 110 Na Majalisar Ahlul-Baiti (AS) A Cikin Harsuna 22.
An gudanar da bikin kaddamar da sabbin wallafe-wallafen Majalisar Ahlul-baiti (AS) tare da halartar Ayatullah Ramazani, babban sakataren wannan majalissar.