Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

16 Disamba 2023

08:42:04
1420623

Labarai Cikin Hotuna Na Jawabin Ayatullah Ramazani A wurin Zaman Makokin Sayyida Zahra As A Birnin Rasht.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A yammacin jiya Alhamis ne aka gudanar da zaman makoki na kwanaki Fatimiyyah tare da jawabin Ayatullah Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (a.s.) ta duniyakuma wakilin al'ummar Gilan a majalisar kwararrun jagoranci a masallacin Rasht.