Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

15 Disamba 2023

11:33:28
1420447

Rahoto Cikin Hotuna Na Gazawar Isra'ila Akan Hamas

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya rahoton irin gazawar da Isra'ila tayi wajen aiwatar da hakan Bayan shan kashi da dama a fagen daga, sojojin Isra'ila sun ba da sanarwa a tsakanin mazauna yankin Gaza, inda suka bukaci da su ba su bayanai game da shugabannin Hamas zuwa ga Tel Aviv domin karbar makudan kudade akan wannan mummunan aiki na cin amana.