Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

14 Disamba 2023

07:04:20
1420107

Jawabin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), na tunawa da waqi'ar Buhari 2015

Jawabin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), na tunawa da waqi'ar Buhari 2015, musamman bangaran da ya tabo batun harin da aka kaiwa masu Mauludi a Kauyan Tudun Biri.


Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku rahoton yanki na Jawabin Sayyid Ibrahim Ya'aqub Alzakzay da ya gabatar na tunawa da zagayowar ranekun juyayin wakiar Zariya 12/2015

Wanda a cikin wannan rahoton mun kawo maku wani yanki na Jawabin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), na tunawa da waqi'ar Buhari 2015, musamman bangaran da ya tabo batun harin da aka kaiwa masu Mauludi a Kauyan Tudun Biri.

Za'a samu cikakken Jawabin a tashar ABS.