Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti
24 Disamba 2023
An Kai Harin Ga Jirgin Isra'ila A Kusa Da Tekun Indiya A Daren Jiya
Tashar talabijin ta Hebrew 12 ta fitar da sabbin bayanai kan harin da aka kai kan jirgin ruwan Isra'ila mai dauke da tutar Laberiya a kusa da Indiya.
24 Disamba 2023
Sojojin Ruwa Na Iran Sun Bayyana Sabbin Nasarorin Da Aka Samu
An bayyana sabbin nasarorin da sojojin ruwan Iran suka samu a safiyar Lahadi.
24 Disamba 2023
Bidiyo| Hoton Da Ya Canza Rayuwar Shaikh Zakzaky H
Bidiyo| Hoton Da Ya Canza Rayuwar Shaikh Zakzaky H
24 Disamba 2023
An Kama Wani Fitaccen Dan Kungiyar ISIS A Nainawa
Jami'an tsaron Iraki sun samu nasarar cafke wani fitaccen dan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a birnin Nainawa.
24 Disamba 2023
An Kashe Sojojin Isra'ila 8 A Yaƙin Da Ke Gudana Da 'Yan Gwamnatin Falasɗinawa
Sojojin gwamnatin mamaya sun tabbatar da mutuwar sojojinsu 8 a arangama da dakarun gwagwarmayar Palasdinawa a Gaza.
24 Disamba 2023
Ana Cigaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Sassa Daban-daban Na Turai
Ana Cigaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Sassa Daban-daban Na Turai
24 Disamba 2023
An Gudanar Da Gagarumar Muzahara A Birnin New York Domin Nuna Goyon Baya Ga Falasdinu
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku rahoton: Video| Yadda Aka Gudanar Da Gagarumar Muzahara A Birnin New York Domin Nuna Goyon Baya Ga Falasdinu Da Al'ummar Gaza Da Ake Zalunta
24 Disamba 2023
Video| Birnin Sana'a Ya Tunbatsa Da Masu Goyan Bayan Falasdinawa
Video| Birnin Sana'a Ya Tunbatsa Da Masu Goyan Bayan Falasdinawa
21 Disamba 2023
AlHouthi: Kada ku sadaukar da kanku wajen yi wa Isra'ila hidima.
Sayyid Abdul Malik AlHouthi yayin mayar da martani ga kafa kawancen yaki akan Yemen: Kada ku sadaukar da kanku wajen yi wa Isra'ila hidima.
21 Disamba 2023
Bidiyo| Ana ci gaba da kai harin bam kan fararen hula a Gaza
Bidiyo| Ana ci gaba da kai harin bam kan fararen hula a Gaza
21 Disamba 2023
Masanin Dabarun Yaki Na Kasar Lebanon A Wata Hira Da ABNA:
An Kafa Kawancen Sojojin Ruwa Akan Kasar Yemen Bisa Karya Kuma Ba Zayyi Nasara Ba.
Manjo Janar Amin Hatit ya bayyana cewa: Abin da Yaman ke yi shi ne mayar da martani ga laifin da Isra'ila ta yi, wanda shi ne killace Gaza. Mafita ita ce Isra'ila ta daina kai hare-hare, sannan Yemen ta ja da baya.
21 Disamba 2023
An Ƙaddamar Da Sabbin Ayyukan Wallafa 110 Na Majalisar Ahlul-Baiti (AS) A Cikin Harsuna 22.
An gudanar da bikin kaddamar da sabbin wallafe-wallafen Majalisar Ahlul-baiti (AS) tare da halartar Ayatullah Ramazani, babban sakataren wannan majalissar.
20 Disamba 2023
Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya A Ganawarsa Da Sheikh Zakzaky H: Kai Misali Ne Na Hakika Na "Mai Jahadi A Tafarkin Allah “Mujahid Faisabilullah”.
Ayatullah Ramezani: A kodayaushe muna shaukin ganawa da ku, kuma muna da girmamawa har zuciya gare ku. Kai ɗaya ne daga cikin fitattun mutane wajen kira ga ruhiyya da hankali. Abin alfahari ne a gare ku kasancewar ku kuna cikin manyan sojojin Limaman juyin juya halin Musulunci.
19 Disamba 2023
Fursunonin Isra'ila: Mu Ne Tsatson Da Suka Gina Gwamnatin Da Sojojin Isra'ila Ku Yantar Da Mu Ta Kowace Hanya
An Buga wani sakon bidiyo daga fursunonin Isra'ila guda uku da aka yi garkuwa da su inda suke rokon gwamnatin Sahayoniya data kubutar da su daga hannun yan gwagwarmaya
19 Disamba 2023
Tarukan Ta'aziyyar Gida Yana Ƙara Dankon Zumunci Tsakanin Iyalai
Babban magatakardar majalisar dinkin duniya ta Ahlul-baiti (A.S) ya yi nuni da cewa dangane da wajabcin gudanar da tarukan gidaje na jajantawa da ake gudanarwa ya ce: Tarukan majalisan na kara dankon zumunci tsakanin iyalai.
19 Disamba 2023
Labarai Cikin Hotuna Na Ziyarar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Ga Sheikh Zakzaky H
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Ayatullah Reza Ramezani (H) Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya, ya ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), a jiya Litini a birnin Tehran.
17 Disamba 2023
Tunawa Da Shahadar Sayyidah Fatimatuz Zahra’a As 03/Jumadal Akhir/ 11/ Bayan Hijra
Wannan Rana Tana Daya Daga Ranekun Da Aka Ruyawaito Shahadar Sayyidah Fatimah As Kasancewar Matsalar Rubutu Da Aka Samu Wajen Rubuta Ranar Da Tayi Shahada Daga Ciki Akwai Wannan Rana Kamar Yadda Ruwayar Kwanaki 95 Ta Nuna.
16 Disamba 2023
Labarai Cikin Hotuna Na Lullube Hubbaren Razawi Da Bakaken Sitara Domin Juyayin Shahadar Sayyidah Zahra (AS)
An lullube hubbaren Razawi da bakake a daidai lokacin da ake gudanar da zagayowar shahadar Sayyida Zahra (AS).
16 Disamba 2023
Labarai Cikin Hotuna Na Jawabin Ayatullah Ramazani A wurin Zaman Makokin Sayyida Zahra As A Birnin Rasht.
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A yammacin jiya Alhamis ne aka gudanar da zaman makoki na kwanaki Fatimiyyah tare da jawabin Ayatullah Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (a.s.) ta duniyakuma wakilin al'ummar Gilan a majalisar kwararrun jagoranci a masallacin Rasht.
15 Disamba 2023
Fiye Da Falasdinawa 4,000 Ne Aka Kama A Yammacin Kogin Jordan Da Qudus Tun Farkon Guguwar Al-Aqsa
Cibiyar fursunonin Falasdinu ta sanar da cewa, tun bayan fara farmakin da guguwar Al-Aqsa ta kai, gwamnatin yahudawan sahyuniya ta kame Falasdinawa 4,420 a yammacin gabar kogin Jordan da birnin Kudus.