Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

19 Disamba 2023

05:15:48
1421425

Fursunonin Isra'ila: Mu Ne Tsatson Da Suka Gina Gwamnatin Da Sojojin Isra'ila Ku Yantar Da Mu Ta Kowace Hanya

An Buga wani sakon bidiyo daga fursunonin Isra'ila guda uku da aka yi garkuwa da su inda suke rokon gwamnatin Sahayoniya data kubutar da su daga hannun yan gwagwarmaya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Wadannan fursunonin yahudawan sahyoniya suna gaya wa shugabanni da sojojin Isra'ila cewa: Mu ne tsara tare da kafa kirkiro gwamnati da sojojin Isra'ila don haka ku 'Yantar da mu ko ta yaya Kada sojojin saman Isra'ila su kashe mu ta hanyar tayar da bama-bamai.