Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

21 Disamba 2023

12:11:34
1422204

Bidiyo| Ana ci gaba da kai harin bam kan fararen hula a Gaza

Bidiyo| Ana ci gaba da kai harin bam kan fararen hula a Gaza

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Majiyoyin labarai sun ba da rahoton ci gaba da kai hare-haren bam a yankuna daban-daban na Gaza da kuma shahadar akalla Palasdinawa 9 da kuma raunata wasu fararen hula. Kwanaki 76 ke nan da fara aikin guguwar Al-Aqsa, har yanzu adadin shahidan farar hula ya haura na sojoji, lamarin da ke nuni da faruwar kisan kiyashi da laifukan yaki a Gaza.