Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

24 Disamba 2023

06:28:37
1423056

Bidiyo| Hoton Da Ya Canza Rayuwar Shaikh Zakzaky H

Bidiyo| Hoton Da Ya Canza Rayuwar Shaikh Zakzaky H

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky a wata hira da yayi da shirin Jamaran na tashar 1 ta Suda wa Sima, ya bayyana matukar tasirin ganin hoton Imam Khumaini (RA) a lokacin sallah ga kansa da sauran musulmin Najeriya.