Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

11:48:01
1427899

Isra'ila Na Shirin Janye Sojojinta Daga Gaza

Sharhi Kan Wannan Mataki; Yaƙi Ne Maƙasudin Janyewar Sojojin Ko Tserewa?

A sabon yanayin yakin sojojin Isra'ila za su ci gaba da mamaye yankuna da dama na zirin Gaza tare da janye dakarunsu daga wasu yankuna.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

11:33:36
1427895

Isra'ila Na Shirin Janye Sojojinta Dafa Gaza

Sharhi Kan Wannan Mataki; Yaƙi Ne Maƙasudin Janyewar Sojojin Ko Tserewa?

A sabon yanayin yakin sojojin Isra'ila za su ci gaba da mamaye yankuna da dama na zirin Gaza tare da janye dakarunsu daga wasu yankuna.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

10:22:04
1427869

Sojojin Gwagwarmaya Na Cigaba Da Farautar Sojojin Yahudawan Sahyoniya

Farautar sojojin yahudawan sahyoniya da mayakan gwagwarmaya ke yi na kara tsamari

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

07:23:30
1427834

An kai hari da wuka a kan limamin masallacin Fatih da ke Istanbul

Wani mutum ya kaiwa limamin masallacin Fatih dake Istanbul hari da wuka.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

07:14:24
1427831

Ramukan Ƙarƙashin Ƙasa Na Falasɗinawa Sune Babban Ƙalubalen Sojojin Yahudawan Sahyoniya A Yaƙin Da Suke Da Ƙungiyar Hamas

Isra'ila ba za ta iya tantance ko taswirar dukkan hanyoyin sadarwa na ramukan Hamas ba. Domin domin samun nasara, dole ne ya zamo ta iya lalata akalla kashi biyu bisa uku na ramukan karkashin kasa na Hamas.

Madogara :
Talata

9 Janairu 2024

06:09:59
1427817

Iran Ta Gargadi Amurka Dangane Da Duk Wani Matakin Tabarbarewar Tsaro A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Iran ta yi gargadi kan duk wani mataki na tunzura Amurka da kawo cikas ga zaman lafiya da tsaro a yankin

Madogara :
Jummaʼa

5 Janairu 2024

17:38:11
1426886

Yamen: Miliyoyin Mutane Ne Suka Halarci Zanga-zangar Ƙyamar Sahyoniyawa A Yaman

Yamen: Miliyoyin Mutane Ne Suka Halarci Zanga-zangar Ƙyamar Sahyoniyawa A Yaman

Madogara :
Jummaʼa

5 Janairu 2024

17:30:39
1426882

Iran: Ma'aikatar Yaɗa Labaran Iran Game Da Lamarin Ta'addancin Kerman; Ana Cigaba Da Kama Masu Hannu A Harin Ta'addancin Kerman

Daga cikin 'yan ta'addar kunar bakin wake guda biyu da suka mutu, daya dan asalin kasar Tajikistan ne kuma har yanzu ba a tantance ko wanene dan ta'adda na biyun ba.

Madogara :
Jummaʼa

5 Janairu 2024

17:04:15
1426878

Sayyid Hassan Nasrallah: Amurka Ba Tana Fuskantar Gwamnati, Ko Sojoji, Gwagwarmaya A Kasar Yemen Kawai Ba Ne...

Sayyid Nasrallah dangane da kisan da aka yi wa Al-Aroori a birnin Beirut: akwai martani babu makawa, lamari ne na figen yaki.

Madogara :
Jummaʼa

5 Janairu 2024

16:15:56
1426874

Labarai Cikin Hotuna Na Taron Karrama Shahidan Harin Ta'addancin Kerman A Kasar Burundi

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da taron murnar maulidin Sayyida Fatima Zahra, da kuma girmama shahidan da suka yi shahada a harin ta'addanci a Kerman a kasar Burundi.

Madogara :
Jummaʼa

5 Janairu 2024

16:05:31
1426873

Kungiyar ISIS Ta Ɗauki Alhakin Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Kerman

Kungiyar ISIS ta dauki alhakin harin ta'addancin da aka kai kan mahalarta bikin tunawa da shahidan Suleimani

Madogara :
Jummaʼa

5 Janairu 2024

15:55:15
1426872

Sayyid Hassan Nasrallah: Zamu Ɗauki Fansar Shahadar Al-Aroori Da Shahidan Kerman

Hizbullah Ta Kai Farmaki Sama Da 670 A Kan Gwamnatin Sahyoniyawa A Cikin Watanni 3 Da Suka Wuce.

Madogara :
Laraba

3 Janairu 2024

18:52:46
1426423

Sakon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Bayan Harin Ta'addanci A Kerman

"Wannan Musibar Akwai Matsanancin Martani Da Zai Biyo Bayanta Insha Allah “Masu taurin kai su sani cewa sojojin tafarkin haske na Suleimani ba za su lamunta da mugunta da laifukansu ba. Su wadannan masu aikata laifuka su sani cewa tun a yanzu za su fuskanci dankwafarwa da hukunci na adalci”.

Madogara :
Laraba

3 Janairu 2024

15:56:44
1426385

Al-Qassam: Muna Mika Ta'aziyyar Shahidar Al-Arouri Da Sauran Abokansa Shahadarsa

Yan gwagwarmaya Al-Qassam sun taya shi murna da ta'aziyyar shahadar Sheikh Al-Arouri da sauran abokansa shahid Saleh al-Aroori, mataimakin shugaban ofishin siyasa na Hamas

Madogara :
Laraba

3 Janairu 2024

15:07:51
1426297

Adadin Shahidan Waki'ar Ta'addanci A Kerman Ya Kai Sama Da Mutane 100.

Shahidai Sama Da 100 A Fashewar Bom Kan Hanyar Kerman Shahidai Gulzar

Madogara :
Laraba

3 Janairu 2024

11:25:18
1426235

Murna Da Zagayowar Haihuwar Sayyadatu Nisa'al Alameen Fatimatuz Zahra'a A's

Haihuwar Sayyida Fatimah {S} 20/Jumadal Akhir/Shekarata 5h

Sayyidah Fatimah Salamullahi Alaiha Wa’abiha Ba’alaha Wa Baniha Wasirril Musatauda’u Fiha Diyar Manzon Allah Daga Sayyidah Khadijah Alaihassalam An Haifeta A 20 Ga Jumadal Akhir Shekarata Biyar Bayan Aiko Annabi Salamullahai Alaihin Wa’alihi.

Madogara :
Laraba

3 Janairu 2024

04:29:39
1426141

Bidiyo Yadda Aka Ƙaddamar Da da Mutum-mutumin Shahid Suleimani Da Abu Mahdi Al-Muhandis A Babban Birnin Kasar Iraki.

Bidiyo Yadda Aka Ƙaddamar Da da Mutum-mutumin Shahid Suleimani Da Abu Mahdi Al-Muhandis A Babban Birnin Kasar Iraki.

Madogara :
Laraba

3 Janairu 2024

04:16:15
1426136

Hezbollah Lebanon: Ba Za Mu Bar Kisan Da Aka Yi Wa Saleh Al-Aroori Ba Tare Da Martani Ba

Mun daukar kisan da aka yi wa Saleh al-Arouri da abokansa shahidai a yankunan kudancin birnin Beirut a matsayin wani mummunan hari kan kasar Labanon da kuma tsaronta. Muna jaddada cewa wannan laifi ba zai taba tafiya ba tare da hukunta shi ba kuma Gwagwarmaya zata tsaya kan alkawarinta.

Madogara :
Laraba

3 Janairu 2024

04:04:49
1426130

Sheikh Saleh Al'Aroori: Dukkanmu zamu yi shahada wata rana

Sheikh Saleh Al-Aroori Da Wasu Shagabanini Hamas Guda Bakwai Sun Yi Shahada

Tashar talabijin ta Al-Manar ta sanar da cewa Saleh al-Arouri mataimakin shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas ya yi shahada a harin ta'addancin da gwamnatin sahyoniya ta kai a birnin Beirut.

Madogara :
Talata

2 Janairu 2024

14:22:29
1426064

Adadin Shahidan Gaza Ya Kai Mutane 22185

Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta kuma jaddada cewa adadin wadanda suka jikkata ya kai 57,035.