IRGC 1
-
IRGC: Hannunmu Yana Kan Kunama, Shirye Muke Don Mayar Da Martani Mai Ƙarfi
Rundunar Kare Juyin Juya Hali ta nanata: sojojin ƙasar musamman masu kare juyin juya halin Musulunci jarumai a cikin wannan yaƙi na kowane fanni, hannunsu na kan kunama, shirye suke don mayar da martani mai ƙarfi da rubdewa ga duk wani sabon harin ta’addanci.
-
IRGC: Sun Kakkabo Jirgi Maras Matuƙi Na Zamani MQ1 NA Amurka
Rundunar Kare Juyin Juya Halin Musulunci ta ba da labarin ganowa da lalata wani jirgi maras matuƙi na zamani MQ-1 a sararin samaniyar mashigar Hormuz.
-
IRGC: Ba Makawa Ga Daukar Fansa Ga Ismail Haniyeh / Makircin Ajiye Makaman Hamas Ya Gaza
Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci na Iran, a ranar tunawa da shahadar jagora Ismail Haniyeh, sun tabbatar da cewa mayar da martani ga wannan ta’addancin tabbatacce ne kuma mai tsanani, sun kuma tabbatar da cewa makircin kwace makaman ƙungiyar Hamas ya ci tura, sun nanata cewa nasara ta ƙarshe ga Falasdinu tana kusa fiye da yadda maƙiya suke zato.
-
IRGC: An Rufe Mashigar Hurmuz Saboda Hare-Haren Amurka Har Sai Baba Ta Gani
Sojojin ruwa na dakarun juyin musulunci sun sanar da rufe mashigar Hurmuz na ɗan lokaci da hana wucewar jiragen ruwa, suna yin gargadi game da martani mai ƙarfi ga duk wani sabon ta'addancin Amurka.