Gargadin Yamen Ga Saudiyya
-
Saudiyya Ta Buƙaci Isra’ila Da Amurka Da Sauran Kasashen Yankin Su Tunkari Ansarullah Yemen
Bisa ga kiyasi, Saudiyya tana cikin wani yanayi da ba a saba gani ba kuma a lokaci guda tana fuskantar barazana ga hanyoyi uku masu mahimmanci na fitar da mai; mashigar Hormuz a gabas, Babal-Mandab a kudu da hanyar ƙasa da ke kaiwa Tekun Maliya.
-
Yemen: Amurka Na Taka Rawa Wajen Tsananta Rikicin Saudiyya Da Kasar
Majiyoyin Yemen sun nuna shakku game da labarin da wata kafar yada labarai ta Isra’ila ta yi game da kin amincewar Amurka ga jagorancin wani sabon aiki na Saudiyya a kan Yemen.
-
Yemen: Isra’ila Ta Gaza Wajen Karya Azama Da Niyyar Al'ummar Yemen
Babu shakka, yanayin yaki da ƙiyayya tsakaninmu da Isra’ila, yanayi ne mai ci gaba, kuma wannan aikin laifi da matsorata da Isra’ila ta kai wa gwamnatin Yemen karkashin jagorancin Ahmed al-Rahawi, wani yunkuri ne na hana Yemen ci gaba da matsayinta na kai hari ga Isra'ila saboda laifukan da ta ke yi a Gaza. Amma Isra’ila ba ta yi nasara ba; domin hare-haren Yemen sun ci gaba bayan an kai wa gwamnatin Yemen hari.
-
Al-Bukhaiti: Idan Saudiya Ta Kaddamar Da Hari Gabaɗaya, Za Mu Kai Hari Ga Man Fetur, Wutar Lantarki, Da Filayen Jiragen Sama
Shugaba a ƙungiyar Ansarullah, Muhammad Al-Bukhaiti, ya yi gargadin kai hari ga rijiyoyin man fetur, filayen jiragen sama, da ababen more rayuwa na wutar lantarki da ruwa na Saudiya idan Riyadh ta kaddamar da hari gabaɗaya.
-
Yemen Ta Kai Hari Akan Sansanin Sojin Saudiya A "Sahn Al-Jinn" A Marib
Sojojin Yemen sun kai hari kan tarin sojojin Saudiya a sansanin "Sahn Al-Jinn" da makamai masu linzami da jirage marasa matuki, kuma sun tabbatar da ci gaba da kafa daidaiton kan kara da na ice wato: "killacewa da killacewa tsanantawa da tsanantawa."
-
Yemen: Duk Wani Motsin Sojin Saudiya Zuwa Yemen Ko Akasin Haka Za A Kai Masa Hari Kai Tsaye
Wata majiya ta Yemen ta bayyana cewa Saudiya ta sani duk wani motsi na sojojin Saudiya zuwa Yemen ko akasin haka za a kai masa hari kai tsaye.