ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
  • Sheikh Zakzaky (H): Ya Kamata Kafafen Yaɗa Labarai Su Guji Haifar Da Rarrabuwar Kawuna A Cikin Al'umma + Hotuna

    Sheikh Zakzaky (H): Ya Kamata Kafafen Yaɗa Labarai Su Guji Haifar Da Rarrabuwar Kawuna A Cikin Al'umma + Hotuna

    A wani taron ganawa da ya yi da membobin Kungiyar 'Yan Jarida ta Yanar Gizo ta Yankin Arewa, shugaban Harkar Musulunci ta Najeriya, ya jaddada nauyin da ke kan kafofin watsa labarai, ya shawarci 'yan jarida da su yi taka-tsantsan wajen wallafa labarai domin kada abubuwan da ke ciki su zama hujjar haifar da rashin jituwa da tashin hankali a cikin al'umma da sunan addini.

    20 Nuwamba 2025 - 21:51
  • Iran Ga IAEA: Yarjejeniyar Alkahira Ba Ta Da Wani Inganci A Yanzu

    Iran Ga IAEA: Yarjejeniyar Alkahira Ba Ta Da Wani Inganci A Yanzu

    Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya sanar da cewa Iran ta sanar da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) cewa Yarjejeniyar Alkahira ba ta da inganci.

    20 Nuwamba 2025 - 19:30
  • Isra'ila Ta Yi Amfani Da Munanan Makaman Da Aka Haramta A Kudancin Lebanon

    Isra'ila Ta Yi Amfani Da Munanan Makaman Da Aka Haramta A Kudancin Lebanon

    The Guardian ta bayyana cewa "hotunan ragowar baraguzan makamai a kudancin Lebanon sun nuna cewa Isra'ila ta yi amfani sosai da makamai masu guba na rukuni da aka haramta a yakin da ta yi na kwanan nan da Lebanon."

    20 Nuwamba 2025 - 16:53
  • Google Ya Karɓi Kwangilar Isra'ila Don Rufe Laifukan Ta'addancin Da Ta Ke Yi A Gaza

    Google Ya Karɓi Kwangilar Isra'ila Don Rufe Laifukan Ta'addancin Da Ta Ke Yi A Gaza

    Farashin ƙarya da Google zai yi wacce zata ƙaryata ana yunwa a Gaza Dala Miliyan 45 ne

    7 Satumba 2025 - 18:14
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom