28 Faburairu 2026 - 13:28
Source: ABNA24
Iran: Ta Kai Hari Kan Manyan Sansanonin Amurka 5 Da Ke Ƙasashen Yankin

A lokaci guda tare da fara martanin sojojin sama na IRGC ga abokan gaba na Amurka da na Sahayoniya, sansanonin sojin Amurka 4 a yankin sun fuskanci makamai masu linzami na Iran da yawa. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Sansanin Al-udaida a Qatar, Al-Salim sansanin da ke Kuwait, sansanin Al-Zafra da ke a Hadaddiyar Daular Larabawa, sansanin Amurka na biyar da ke Bahrain dukkan wanɗannan sansanoni hare-haren makamai masu linzami na Iran sun auka masu.

Iran: Ta Kai Hari Kan Manyan Sansanonin Amurka 5 Da Ke Ƙasashen Yankin

Your Comment

You are replying to: .
captcha