-
Iran: Dakarun IRGC Sun Kai Hari Kan Sansanin Sojin Saman Amurka Da Ke Kuwait
Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na Iran sun tabbatar da cewa sun kai hari kan wani sansanin sojin saman Amurka da sanyin safiyar yau Alhamis.
-
Qalibaf: Majalisar Ta Kasance Madogara Mai Tallafawa Ga Masu Hidimtawa Al’ummar Kasar
Iran: An Sake Zabar Qalibaf A Matsayin Shugaban Majalissar Iran
Qalibaf a cikin wani sako, yana godiya ga sakon taya murnar shugaban kasa a gare shi, bayan sake zabensa a matsayin shugaban Majalisar Shura ta Musulunci, ya rubuta: "Bangaren zartarwa a dukkan sassansa, ta hanyar gudanar da ayyukan sa ido da dokoki, zai kasance mai tallafawa ga masu hidimtawa Al’ummar Iran, kuma zai taimaka wa gwamnati wajen gudanar da kasar yadda ya kamata".
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar da Sallar Sallah Eidul Adha - Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (AS) Qom
An gudanar da sallar sallar Eidul Adha da safiyar Laraba 10/Zulhijja/1447 wanda yayi daidai da 27/Mayu/2026 wanda yayi daidai da ko'ina cikin ƙasashen musulmi, haka ma aIran a birnin Qom an gabaar da sallar a haramin sayyidah Fatimah Ma’asumah (AS) tare da halartar ɗimbin maziyarta da mazauna haramin Karimar Ahlul Bait (AS).
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Ayyukan Hajji na shekara ta 1447 A Makka
Ayyukan Hajjin Tamattu' na shekara ta 1447 bayan hijira kalandar Musulunci sun fara ne tare da halartar ɗimbin musulmin duniya a ƙasar wahayi wato Makkatul Mukarrama, kuma mahajjata ta hanyar tsayuwa a filin Arafa, sun gama ɗaya daga cikin muhimman ayyukan Hajjinsu a ranar Arfa.
-
IEA: Yaki Da Iran Ya Jefa Duniya Cikin Mafi Girma Rikicin Tsaron Makamashi A Tarihi
Sabon rahoton Hukumar Makamashi ta Duniya ya nuna cewa yakin da ake kan Iran da tashe-tashen hankula a hanyoyin isar da makamashi, sun jefa duniya cikin wani sabon mataki na rikicin tsaron makamashi; rikicin da a cewar darektan wannan hukuma, shi ne mafi girma a tarihin zamani.
-
Wata Sojar Isra’ila Mace Ta Sheka A Harin Jirgi Maras Matuki Na Hizbullah
Kafafen yada labaran Sahayoniyya sun ba da rahoton kashe wata soja mace daga sojojin wannan gwamanti da kuma raunata wasu sojoji biyu biyo bayan fashewar wani jirgin mara matuki na kunar bakin wake na Hizbullah a arewacin Falasdinu da ake mamayewa.
-
Iran Ta Maida Martani Kan Sansanin Jiragen Saman Amurka Da Aka Kawo Ma Ta Hare Daga Cen
Bayan kai harin da sojojin Amurka suka yi wa ƙasar Iran A safiyar yau Alhamis, sansanin jiragen saman Amurka da aka harbor harin daga gare shi an kai masa hari.
-
Iran Ta Maida Martani Kan Sansanin Amurka Da Aka Harbo Makamin Daga Gareshi
Amurka Ta Kai Hari A Wuraren Soji A Birnin Bandar Abbas
Rundunar tsaron sararin samaniya ta birnin Bandar Abbas kaitsaye bayan harin ta fara aiki domin fuskantar maƙiyan da ke kai hari.