Ana fatan tattaunawar zata taimaka wajen samar da zaman lafiya na din din din, kafin yarjejeniyar tsagaita wutar da ke aiki yanzu haka, ta kawo karshe.
Dama hukumomin birnin Alkahira sun nemi dukkan bangarorin su amince a kawo karshen rikicin, da zuwa yanzu ya lakume rayukan Palasdinawa kusan 2000, da Yahudawa 67 mafi yawansu sojoji. ABNA
17 Agusta 2014 - 09:36
Lambar labari: 631659
Yau Lahadi ake sa rai bangariorin Kasar Isra’ila da na Palasdinawa dake rikici da juna zirin Gaza, zasu koma teburin sasantawa kai tsaye, tare da masu shiga tsakani daga kasar Masar.