Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Rahoton ya ci gaba da cewa: Isra'ila za ta fuskanci matsala wajen kula da ta kira da "yankin tsaro" a Lebanon, yayin da jiragen sama marasa matuki na Hizbullah ke ci gaba da kai hari kan sojojinta.
Shafin yanar gizo na Ibrananci "Zaman Israel" ya ruwaito cewa sabuwar barazanar Hizbullah ta sama ta kawo cikas ga dukkan dabarun gwamnatin Sahyoniyawa a Lebanon.
Your Comment