Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wata cibiyar sadarwa ta Rasha ta ruwaito bisa bayanan da aka samu: "Duk da ikirarin jami'an Amurka na cewa aikin soji a kan Iran shi zai kawo karshen kiyasin asarar kudin wannan rikici amma ya zuwa yanzu adadin ya kai dala biliyan 70 da miliyan 900, kuma wannan adadi yana ci gaba da karuwa. Hurst, babban jami'in kula da harkokin kudi na Pentagon, ya yi ikirarin cewa kudin yakin da aka yi da Iran ya zuwa yanzu ya kai kusan dala biliyan 25. Wanda kafafe da masu nazari kan yaƙi su ka sha ƙaryata hakan, wasu na cewa ya kai dala biliyan 50 zuwa 70 amma bisa hakika ba za'a iya kiyasta wannan Asarar ba har sai an kawo ƙarshen yaƙin kana.
Hurst, babban jami'in kula da harkokin kudi na Pentagon, ya yi ikirarin cewa kudin yakin da aka yi da Iran ya zuwa yanzu ya kai kusan dala biliyan 25. Wanda kafafe da masu nazari kan yaƙi su ka sha ƙaryata hakan, wasu na cewa ya kai dala biliyan 50 zuwa 70 amma bisa hakika ba za'a iya kiyasta wannan Asarar ba har sai an kawo ƙarshen yaƙin kana.
Your Comment