Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kafafen yada labaran Ibrananci sun riga sun sanar da cewa jirgin saman soja na gwamnatin Sahyoniya shi ma harin yayi gab da samun sa yayin da wani jirgin maras matuƙi ya kai harin kan masu jigilar sojojin da harin Hizbullah ya sha fa a baya. A cikin wadannan hare-haren da kungiyar gwagwarmayar Hizbullah Lebanon ta kashe wani soja na Isra'ila tare da jikkata wasu shida.
A harin da Hizbullah ta kai da wani ƙaramin jirgin sama maras matuƙi kan sojojin Isra'ila yayin da suke kai wadanda suka ji rauni zuwa wani jirgin sama mai saukar ungulu ta kashe soji ɗaya da jikkatar wasu shida.
Your Comment