Hizbullah Ta Shirya Sabon Tsarin Soja Tsaf Don Tunkarar Isra’ila
-
Isra'ila: Jirage Marasa Matuki Masu Fashewa Sun Zama Barazana Ta Farko A Iyakar Arewa
Wani sabon rahoton bincike da aka gabatar ga cibiyoyin soji da tsaro na Isra'ila, ya nuna cewa tsarin tsaro a iyakar arewa ya sami babban sauyi. A cewar rahoton, jirage marasa matuki masu fashewa (UAV) waɗanda Hizbullah ke amfani da su sosai a ayyukanta, sun zama ɗaya daga cikin barazana mafi muhimmanci da wuya wajen kawar da su ga sojojin Isra'ila a yankin.
-
Sheikh Naim: Al’umma Suna Da Hakkin Hambarar Da Gwamnati Idan TaZartar Da Bukatun Amurka Da Isra'ila.
Hizbullah: Ba Za Mu Taba Yarda Da Kwace Makaman Gwagwarmaya Ba
Sheikh Naim Qassem ya kara da cewa: "Aikin Isra'ila shi ne ruguza Gwagwarmaya da mamaye Lebanon sannu a hankali." In da yayi ishara da cewa manufar takunkumin baya-bayan nan na Amurka shine matsa lamba kan Lebanon domin ramawa gazawarta wajen cimma burinta.
-
Sheikh Na'im: Za A Kiyaye Makaman Gwagwarmaya
Gwagwarmaya Sakamakon Jagorancin Shahidin Al'umma Sayyid Hassan Nasrallah Ne
Babban Sakataren Hizbullah ta Lebanon a jawabinsa da ya yi dangane da bikin Gwagwarmaya da 'Yanci, ya bayyana cewa Gwagwarmaya sakamakon jagorancin Sayyid Shahidin Al'umma Sayyid Hassan Nasrallah ne. Ya kuma nanata adawarsa da batun kwace makamai, inda ya ce: "Har zuwa Lokacin da gwamnati za ta iya gudanar da ayyukanta, makamai za su ci gaba da kasancewa a hannunmu".
-
Hizbullahi Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Kan Wuraren Sojojin Isra'ila A Yankuna 3
Hizbullah ta ba da rahoton kai hare-haren jirage marasa matuka masu yawa a kan dukkan wuraren sojojin mamayar a garuruwan Dabal, Rashaf, da kewayen Hadath, a lokuta da dama.
-
An Kashe Ɗaya Daga Cikin Jami'an Sojan Isra’ila A Harin Jirgin Marasa Matuki Na Hizbullah
Wani jami'i daga cikin bataliyar "Golani" ya mutu a harin jirgin marasa matuki na Hizbullah a kudancin Lebanon.
-
Shin Jirage Marasa Matuƙa Na Fiber Optic na Hizbullah Za Su Canza Ma'aunin Yaƙi A Kudancin Lebanon?
Wani kwararren masanin harkokin soji ya yi imanin cewa jirage marasa matuka na kunar bakin wake na Hizbullah sun zama barazana fiye da makami yaƙi mai inganci.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Na Harin Da Jirgin Marasa matuki Na Hizbullah Kan Sojojin Isra'ila
A harin da Hizbullah ta kai da wani ƙaramin jirgin sama maras matuƙi kan sojojin Isra'ila yayin da suke kai wadanda suka ji rauni zuwa wani jirgin sama mai saukar ungulu ta kashe soji ɗaya da jikkatar wasu shida.
-
Hizbullah Ta Harba Makamai Masu Linzami A Arewacin Falasɗinu + Bidiyo
Majiyoyin labarai sun ba da rahoton kunna ƙararrawar gargadi a cikin "Al-Manareh", "Mergliot" da "Mesgawam" a arewacin Falasdinu bayan hare-haren Hizbullah.
-
Jiragen Marasa Matuƙan Hizbullah Su Na Da Kariyar Lantarki.
Jaridar Ibrananci Haaretz ta ba da rahoto game da kwarewar Hizbullah ta jiragen sama marasa matuka inda suka zamo kalubale ga gwamnatin sahyoniyawa.
-
Hizbullahi Ta Kai Hari Biyu Kan Matattarar Sojojin Isra'ila
Hizbullah ta dauki alhakin kai hare-hare guda biyu a hukumance ta tabbatar da cewa ta kai hari kan wata motar Hummer da taron sojojin Isra'ila a Al-Qantara.
-
Jiragen Sama Marasa Matuki Na Fiber-Optic Sun Zama Sabon Ƙalubale Ga Rundunar Isra’ila
Kafofin watsa labarai na Ibrananci sun ruwaito: “Amfani da jiragen sama marasa matuki na Fiber-optic da Hizbullah ke yi a yaƙin ya haifar da sabon ƙalubale ga rundunar Isra'ila”.
-
Hizbullah: Hannu Gwagwagrma Yan Kan Kunama Ne
Shekh Naeem: Za Mu Mayar Da Martani Ga Keta Yarjejeniyar Da Isra'ila Ta Yi
Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah ya yi gargadi game da ci gaba da ta'addancin Isra'ila tare da sanar da cewa gwagwarmaya za ta mayar da martani ga duk wani keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta kuma dakarunta za su ci gaba da kasancewa a shirye a filin daga.
-
Hizbullahi Ta Gudanar Ayyukan Ruwan Bama-Bamai 2184 Kan Isra'ila
Kungiyar Hizbullah ta jefa bama-bamai a yankunan da gudanar akan yankunan da Isra'ila ta mamaye cikin ayyukanta 2,184.
-
Hizbullahi Ta Yi Kira Da Al'ummar Su Guji Zuwa Wuraren Da Isra'ila Ta Kai Hari
A cikin wata sanarwa da Hizbullah ta fitar ga al'ummar labonan ta ce: "Ta hanyar bayyana tsagaita bude wuta da makiyin da suka saba da karya yarjejeniya, ana neman jama'a da su guji zuwa wuraren da aka kai hari a Kudancin Labanon da Bekaa da Dahiyat Junibi na kasar. Beirut, ta yadda yanayin zai fito karara".
-
Hizbullahi Na Ci Gaba Da Arangama Da Sojojin Isra'ila
Hizbullah ta sake kai hari kan matattarar sojojin sahyoniyawa da kayan aikinsu a yayin wani samame a birnin Bint Jbei tare da manyan bindigu da rokoki da dama.
-
Hizbullahi Ta Gudanar Da Ayyukan Soji 35 A Ranar Talata Kan Isra'ila
A jiya Talata kungiyar Hizbullah ta gudanar da ayyukan 35 da makamai masu linzami Jirage marasa matuka UAV, da kuma kwanton bauna a kan mamaya.
-
Labarai Cikin Bidiyo | Na Tarkon Dakarun Hizbullah Suka Danawa Sojojin Isra’ila A Birnin Dayyibah Da Ke Labanon
Labarai Cikin Bidiyo | Na Tarkon Dakarun Hizbullah Suka Danawa Sojojin Isra’ila A Birnin Dayyibah Da Ke Labanon
-
Dakarun Hizbullah Na Ci Gaba Da Arangama Mai Tsanani Da Sojojin Isra'ila + Bidiyoyi
Hizbullah ta shammaci Isra'ila da harba jirgin maras matuƙi da ke ɗauke da tsarin na'urar gani da bincike tare da bibiya da baza a iya ganinsa ba a karon farko.
-
Hizbullahi Na Ci Gaba Da Ruwan Makamai Akan Garuruwan Isra'ila
Hizbullah ta sanar da kai hari wurin da sojojin Isra'ila suke a kusa da birnin Bint Jbeil da gabashin garin Al-Kiyyam da kuma garin Rashaf.
-
Sheikh Naeem Qasim: Burin Isra'ila A Bayyane yake: Ruguza Ƙarfin Lebanon Da Gwagwarmaya
Hizbullahi: Ba Zamu Saurara Ba Ba Zamu Mika Wuya Ba Fagen Yaƙi Zayyi Bayani
Shugaban Hizbullahi Lebanon: Burin Isra'ila A Bayyane yake shi ne ƙoƙarin ruguza karfin Lebanon da Gwagwarmaya a ƙoƙarinta na shirin samar da babbar Isra'ila.
-
Hizbullah Ta Harba Makamai Masu Linzami Fiye Da 60 a Yankunan Arewacin Palastinu Da Aka Mamaye
Makamai masu linzami na kungiyar Hizbullah sun hari wurare biyu a Kriat Shamona wanda hakan ya haifar gobara mai yawa. Hizbullah ta harba makamai masu linzami fiye da 60 a yankunan arewa (wanda Palastinu da Isra’ila ta mamaye) tun da safiyar yau.
-
Hizbullah Na Ci Gaba Da Ruwan Wuta Akan Isra’ila Da Sojojinta
Hizbullah ta sake kai wa garin Avium hari da makamai masu linzami wanda ya ke matsugunan sahayoniya ne a arewacin Falasdinu a matsayin martani ga munanan laifukan da gwamnatin ta'addanci ta Isra'ila ke yi wa al'ummar Lebanon.
-
Hizbullah: Zamu Ci Gaba Da Kai Wa Isra'ila Hari Har sai Ta Daina Harin Ta'addanci
Dangane da karya yarjejeniyar tsagaita wuta da makiya ke yi bayan gwagwarmaya ta aiwatar da tsagaita wutar amma makiya ba su aiwatar da ita ba, mayakan gwagwarmayar Musulunci sun kai hari kan garin Al-Manara da makamai masu linzami.
-
Hizbullah: Jinin Shahidai Ba Zai Zuba A Banza Ba
Hizbullah: Kisan fararen Hula Alama Ce Ta Shan Kayen Maƙiya
Hare-haren sama da Isra'ila ta kai kan wuraren zama na Beirut, Sidon, Kudu da Bekaa sun kashe tare da raunata daruruwan fararen hula, ciki har da mata da yara. Waɗannan ayyukan misalai ne na laifukan yaƙi da yunƙurin karya azamar al'umma.
-
Hizbullah: Idan Har Isra’ila Ba Dakatar Da Hare-Harenta Akan Labanon Ba Zuwa Karfe 14:00 Zata Mayar Da Martani
Shahadar Fiye Da 300 Na Lebanon A Cikin Mummunan Harin Isra’ila A Sassan Labanon
Hizbullah: Matukar sahayoniya ba su dakatar da hare-haren ba zuwa karfe 14:00 agogon Beirut kuma ba su janye daga kudancin kasar ba! Za mu soke alkawarin da muka yi na tsagaita bude wuta
-
Hizbullah Ba Zata Taba Bari Wadannan Hare-Hare Su Ci Gaba Ba
Wani babban jami'in Hizbullah: Gwagwarmaya ba zata yarda da ci gaba da kai hare-haren Isra'ila kamar da ba ata dauki mataki.
-
Hizbullah Na Ci Gaba Da Ganawa Isra'ila Azaba
Hizbullah na ci gaba da barin wuta akan Isra'ila da sojojinta inda ta Lalata Tankunan 7 a baya-bayan nan tare haifar da asarar dukiya mai yawa ga Isra'ila
-
Hizbullah Ta Tarwatsa Babban Jirgin Yaƙin Isra'ila
Mayakan Hizbullah sun ruguza jirgin ruwan yakin Isra'ila mai ɗauke da jiragen yaƙi a yau
-
Mutuwar Soja Da Jikkatar Wani A Arangama Da Hizbullah
A arangamara tsakanin Hizbullah wani soja daya tare da raunata wani a kudancin Lebanon
-
Hizbullah A Shirye Take Don Yin Arangama Da Isra'ila Na Dogon Lokaci
Hizbullah: Ta Kai Wa Sansanin Kula Da Jiragen Sama Na Miron Hari
Hizbullah a ci gaba da ayyukan na kare al’ummar Lebanon da mayakan gwagwarmayar Islama a yau sun kai hari kan sansanin "Miron" da ke arewacin Falasdinu da makamai masu linzami.