Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wannan taron an gudanar da shi a munasabar kwana 40 da shahadar Imam Sayyid Ayatullahil Uzma Ali Khamenei, a masallacin Pakroud na Nairobi, tare da halarta musulmi da malamai, wanda ke nuna alamar hadin kai, imani da goyon bayan kasashen Afirka ga Iran da al'ummarta.
A wani taro da aka gabatar a Kenya an bayyana soyayya marar iyaka ga jagora inda cikin tarin aka ga wani yaro karami yana sumbatar Hoton Jagora Shahid.
Your Comment