8 Afirilu 2026 - 15:08
Source: ABNA24
Iran: Hannun Sojojinmu Har Yanzu Yana Kan Kunama Ne Har Sai An Tabbatar Da Muradun Kasar  

Kwamandan dakaraun IRGC ya bayyana a wannan yakin da danfarwa Iran cewa: Hannun sojojin yana kan kunama ne har zuwa tabbatar da muradun kasar.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kwamandan Dakarun IRGC a yayin wannan yakin da makiya suka kakabawa Iran, yana mai nuni da amincewa da shirin 10 na Iran a matsayin shi ne tushen tattaunawar da zata gudana nan gaba a IslamAbad Pakistan, ya bayyana cewa: Hannun dakarun kasar yana kan kunamun makamansu sun tsayu a kan hanyar tabbatar da muradun kasar. Muhsin Rezaei kamar yadda ya rubuta a shafinsa a dandalin sada zumunta na X, yana mai ishara kan cin nasararr kasar Iran akan Amurka da gwamnatin Isra'ila hare-haren soji a kan Iran: Bayan ja da baya sau uku na Amurka a karshe shugaban Amurka mai surutun kawai ta hanyar juriyar ko wane daya daga cikin al’umma masu kishi da dakarun masu dauke da makamai da kuma gudanarwa ciin izza ta jagoron juyin juya hali ya tilasta masa amincewa da shirin mai dauke da sharudda 10 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin tushen tattaunawa. "Duk da haka, hannayen sojojin suna kan kunamarsu don tabbatar da cikar muradun kasar”.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha