Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ofishin Hulɗar Jama'a na Sojoji: a 'yan sa'o'i da suka gabata, dakarun Iran sun yi nasarar harbo jiragen MQ9 guda biyu na abokan gaba Amurka da Isra'ila a Shiraz bayan bin diddiginsu da farauatarsu cin nasara.
Idan aka yi la’akari da wannan, adadin jirage marasa matuka da aka lalata a ƙasar ya kai 154.
Your Comment