1 Afirilu 2026 - 13:03
Source: ABNA24
Bidiyo: Yadda Isra'ila Ke Dankwafe Masu Zanga-Zanga

Isra'ila na ci gaba da danne masu zanga-zanga a yankunan su, babu shakka cikin tashin hankali !!.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Yair Lapid: Abin da Netanyahu ya canza shine al'ummar Isra'ila. Inda ya kara da cewa: "Abin da Netanyahu ya canza ba fuskar Gabas ta Tsakiya ba ce, sai dai ya canja al'ummar Isra'ila ne.

Shugaban 'yan adawar Isra'ila Yair Lapid ya rubuta wa Benjamin Netanyahu cewa mu ne muka fuskanta rarrabuwa a cikin Isra'ila.

Your Comment

You are replying to: .
captcha