24 Maris 2026 - 13:15
Source: ABNA24
Bidiyon Yadda Amurka Da Isra'ila Suka Kai Hari Kan Asibitin Imam Ali As

Bidiyon Yadda Amurka Da Isra'ila Suka Kai Hari Kan Asibitin Imam Ali As da ke Andimeshk Iran

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Amurka da gwamnatin sahyoniyawan sun lalata asibitin Imam Ali Andimeshk inda ta dalilin harin asibitin ya dena aiki.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha