11 Maris 2026 - 16:05
Source: ABNA24
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Raya Daren Ghadr A Haramin Sayyid Abdul Azim Hasani (AS)

Al’umma da dama ne masoya ahlul bayt (AS) suka gudanar da ibadar raya daren Ghadr na biyu a haramin Sayyid Abdul Azim Al-Hassani (AS) wanda wanna daren da ya dace da daran shahadar Imam Ali as.

Hoto: Zahra Amirahamdi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha