16 Satumba 2025 - 08:13
Source: ABNA24
Yadda Aka Gudanar Da Bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW) A Arusha Tanzaniya + Hotuna

Yadda Aka Gudanar Da Bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW) A Arusha Tanzaniya + Hotuna

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: ranar 13/09/2025 ne aka gudanar da gagarumin maulidin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) a karkashin Mu’assasa Ahlul Baiti (AS) a birnin Arusha. Muminai da dama sun fito domin sauraren yabo da kyawawan koyarwar Annabi Muhammad (SAW). Allah ya haskaka rayuwar duk wadanda suka shirya wannan taro da duk wadanda suka halarci wannan taron murna domin tunawa da haihuwar Annabi Muhammad (SAW).

Your Comment

You are replying to: .
captcha