Kamfanin dillancin labaran Ahlulbayt na kasa da kasa (ABNA) ya habarta cewa: shugaban sashen karbar bakuncin masu ziyara a hubbaren Imam Ali (a.s) Athir Al-Tamimi ya tabbatar da cewa, haramin Imam Ali hada da bude maukibobi 5 domin bayar da abinci ga baki da sukarsu a haramin Imaam Ali (a.s) a yayin da suka zo domin ziyarar Imam Husaini As a daidai da lokcin farkon isowar miliyoyin maziyartan.




























Your Comment