Daga cikin sakon Sheikh Zakzaky ga ɗalibansa dake karatu a Makarantun kasar Iraki a ganawar da yayi dasu juya a birnin Najaf: "Ba Wa'azi Zakuyi Ba, Karantarwa Zakuyi, Meye Aikin Ku? Karatu! Don Kuyi Me?, Karantarwa".
Ga wasu daga cikin hotuna yadda Jagora Allama Syed Ibraheem Zakzaky(H) ya gana da Almajiransa dake karatu a ƙasar Iraƙi. Jiya Juma'a 2 ga Zulka'ada 1445 (10/5/2024)
Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya gana da 'yan uwa na Harka Islamiyya dake Karatun Hauza a Najaf da Karbala, ƙasar Iraki.
Ganawar ta gudana ne a birnin Najaf da ke kasar ta Iraƙi.


























