Al’umma Kar Suyi Tuninin Wanda Ke Kai Hari Gaza Zai Bari Wani Taimako Ya Isa Falasdinu

28 Yuli 2025 - 12:09
Source: ABNA24

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbayt (AS) - ABNA – ya habarta cewa: sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun yi ruwan bama-bamai a wani gida na iyalan Falasdinawa da wasu tantunan da ke kewaye da shi, a yammacin Khan Yunis da ke kudancin zirin Gaza ba tare da wani gargadi ba, lamarin da ya haifar da barna mai yawa. Akalla Falasdinawa 15 ne suka yi shahada kuma da dama sun jikkata a harin.
 

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha