Kamfanin dillancin labaran
Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya habarta cewa: a safiyar yau Litinin 05/02/2024 wanda yayi
daidai da 16/11/1402Shamsi A daidai lokacin munasabar raneku goma na
alfijirin jajibirin zagayowar ranar mubaya'ar tarihi mai cike da tarihi da
gungun musulmi suka yi wa Imam Khumaini (RA) a ranar 19 Bahman 1357, gungun
kwamandoji da ma'aikatan sojojin sama da na rundunar sojojin Jamhuriyar Musulunci
Iran sun gana da jagoran juyin juya halin Musulunci.
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Gana Da Rukunin Kwamandojin Sojojin Sama Da Dakarun Tsaron Saman Iran
5 Faburairu 2024 - 07:26
Lambar labari: 1435323
Taron rukuni na kwamandojin sojojin sama da na tsaron sama na sojoji tare da jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudana ne a yau Litinin 05/02/2024