Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Malamin ya yi wannan ganawa da su ne a mazauninsa da ke Abuja fadar mulkin Najeriya, inda ya bayar da kyautuka na musammana gare su domin girmamawa. Bayan fitowarsa daga gidan kaso wanda ya kwashe kusan shekaru shida ana tsare da shi tare da maidakinsa, ba da jimawa ba ya gana da wasu daga cikin na mabiyansa. Haka nan kuma a cikin 'yan kwanakin da suka gaba ta ma ya gana da da 'yan wuwansa da danginsa na jini, wadanda sukia ziyarce a mazauninsa da ke Abuja.
342/