Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{A.S} - ABNA : Yayin da yake tsokaci a kafar talabijin din Tehran bayan komawa gida daga taron tsaron da akayi a Bagadaza wanda Macron ya halarta, ministan yace Faransa na neman alaka ta kud-da-kud da kasar Iran.
Ministan ya ce sau biyu shugaba Macron ke zuwa wurin sa lokacin da taron ke gudana, inda yake shaida masa bukatar zuwa birnin Paris.
342/