Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

26 Faburairu 2024

07:20:36
1440399

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Mauludin Imamul Mahadi As A Abuja Najeriya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: dubun-dubatar 'yan uwa Musulmi Almajiran Allamah Sayyid Ibraheem Zakzaky(H) sun taro domin gudanar da taron Ranar Haihuwar Imam Mahadi (as) a babban birnin Tarayya Abuja.