Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

7 Maris 2024

19:25:38
1442913

Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Wakilan Majalisar Kwararrun Jagoranci Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: a safiyar yau alhamis ne 'yan majalisar kwararrun masana harkokin jagoranci suka gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a yayin da suka halarci Husainiyar Imam Khumaini.