Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

1 Maris 2024

13:53:11
1441412

A Safiyar Yau Juma'a Ne Aka Fara Kada Kuri'ar Zabukan 'Yan Majilisar Dokoki A Iran Karo Na 12

Iran: Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Isa Husainiyar Imam Khumaini Domin Halartar Zaɓen Majalisar Musulunci Da majalisar Kwararrun Jagoranci. + Bidiyo

A Safiyar Yau Juma'a Ne Aka Fara Kada Kuri'ar Zabukan 'Yan Majilisar Dokoki A Iran Karo Na 12

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Mintuna Kaɗan Da Suka Gabata; A Daidai Lokacin Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Isa Husainiyar Imam Khumaini Domin Halartar Zaɓen Majalisar Musulunci Da majalisar Kwararrun Jagoranci.

A safiyar yau Juma'a 1 ga watan Maris 2024 wanda yayi daidai da 11 ga watan Isfand na shekara ta 1402 Ayatullah Khamenei ya kada kuri'arsa a cikin mintuna na farko na fara kada kuri'ar zaben majalisar dokokin Musulunci karo na 12 da kuma kuri'ar wa'adi na shida na majalisar kwararrun shugabanni a Husainiyyahar Imam Khumaini (RA).