Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

3 Maris 2024

08:50:56
1441836

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidin Hizbullah A Qana

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Shahidin Hizbullah A Qana

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da jana'izar gawar shahidan "Ali Shalhoub" daya daga cikin mayakan Hizbullah na kasar Labanon a garin "Qana" da ke kudancin kasar Lebanon. Wannan shahidi ya yi shahada ne a lokacin hare-haren da mayakan gwamnatin sahyoniyawan suka kai a yankunan kudancin kasar Lebanon.