Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

1 Maris 2024

13:57:15
1441414

Adadin Shahidan A Gaza Ya Kai Mutane 30,228

Adadin Shahidan A Gaza Ya Kai Mutane 30,228

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta sanar a karshen sanarwarta cewa an samu karuwar adadin shahidan zuwa mutane 30,228 sannan adadin wadanda suka jikkata ya kai zuwa 71,377.