Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

24 Disamba 2023

11:58:54
1423156

Rahoto Cikin Hotuna Na Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Al'ummar Palasdinu A Titin Oxford Na Birnin Landan

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku rahotan cewa: al’ummar kasar Ingila sun gudanar da zanga-zanga a titin Oxford na birnin Landan, inda suka fito suna nuna goyon bayansu ga al’ummar Palastinu da ake zalunta da kuma yin Allah wadai da laifukan gwamnatin sahyoniyawan, tare da neman a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a Gaza.