Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

25 Disamba 2023

04:44:11
1423368

Nuna Goyon Bayan Mutanen Gaza Da Ake Zalunta A Gidan Opera Na La Scala

A cikin wata babbar alama da aka girka a cikin wannan zauren mai cike da tarihi, an rubuta cewa: "A daina jefa bam a Gaza."

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Mahalarta a dakin wasan opera na La Scala da ke Milan, a yayin da ake shirye-shirye bikin Kirsimeti na shekara-shekara, sun yi Allah wadai da laifukan da Isra'ila ke aikatawa ta hanyar daga tutar Falasdinu.

A cikin wata babbar alama da aka girka a cikin wannan zauren mai cike da tarihi, an rubuta cewa: "A daina jefa bam a Gaza."