shahadar jagoran juyin juya halin Musulunci
-
Miliyoyin Al’ummar Iran Suka Gudanar Da Tarukan Juyayi Na Ciki 40 Da Shahadar Jagora Sayyid Ali Khamenei Qs
An kaddamar da jerin gwanon ta'aziyya na cika kwana arba'in shahadar shugaban al'umma, Imam Sayyid Khamenei (Allah ya yarda da shi) a Tehran da sauran biranen Iran.
-
An Sanar Da Yadda Za'a Gudanar Da Tarukan Ranar 40 Shahadar jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Majalisar da ke kula da Yaɗa Lamurran Musulunci ta sanar da yadda za gudanar da tarukan juyayi na kwana 40 da shahadar jagoran juyin juya halin musulunci ga al'ummar kasar, ta mai gayyatar dukkan sassan al'ummar wannan kasa mai girma da su sake haifar da wani yanayi na al'ajabi mai dorewa.
-
Labarai Cikin Hotuna| Yadda Al'umma Ta Lardin Qom Suka Gudanar Da zaman Ta'aziyya Ga Sabon Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As
Labarai Cikin Hotuna| Yadda Al'umma Ta Lardin Qom Suka Gudanar Da zaman Ta'aziyya Ga Sabon Jagora A Haramin Sayyidah Fatimah Ma'asumah As
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ƴan Gudun Hijira Daga Ƙasashen Duniya Suka Gudanar Da Taron Yin Allawadai Da Shahadantar Da Jagora A Mashhad
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ƴan Gudun Hijira Daga Ƙasashen Duniya Suka Gudanar Da Taron Yin Allawadai Da Shahadantar Da Jagora A Mashhad
-
An Gudanar Da Taron Girmama Shahid Imam Khamenei A Tanzaniya + Hotuna
Bisa halartar mabiya addinai da mazhabobi daban-daban An gudanar da taron tunawa da Marja’ul A’ala Ayatullahil Uzma Imam Sayyid Ali Husini Khamenei (Qs) a Jami'ar Mustafa Tanzaniya.
-
Yadda Akai Jana’iza Da Bankwana Da Manyan Kwamandojin Shahidan Ramadan Iran + Bidiyo
A ranar tunawa da shahadar Imam Ali (AS) da yammacin yau tun daga Maidan Inqilab zuwa Maidan Mi’iraj ya cika da hawayen girmama ga rashin wadannan Shahidai; Inda mutanen Tehran suka dauki kwamandojinsu da suka yi shahada.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Makokin Shahadar Jagora A Mazarush Sharif Afganistan
Al'ummar Musulmi ta hanyar halartar su a mwurin sallah na Suldaniyyeh a Mazarush Sharif Afganistan sun nuna jajantawarsu ga shahadar Jagoran juyin juya halin musulunci inda suka rera taken mutuwa ga AMurka da Isra'ila tare d ayin allawadai da harin da AMurka da Isra'ila suka kai ga Iran.
-
Bidiyon Yadda Matan Al'ummar Bushehr Suka Taru Domin Nuna Jimaminsu Ga Shahadar Ɗalibai Da Malaman Makarantar Minab
Al'ummar sun fito cikin shiri sanye da likkafanansu shan masu juyayi na wannan mummunan lamari tare nuna shirinsu na yin shahada Ako yaushe. Rahoto: SK
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Hay'at Husaini Tabriz Suka Gudanar Da Jaje Da Makokin Shahadar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Al'ummar Tabirz sun fito a shakalin gungun hai'o'i a yau laraba 04-03-2026 don gudanar da jaje da makokin shahadar Jagora in da sukai ta rera yabo da jinjina ga dagakrun juyin juya halin musulunci kan jarumtarsu, inda al'umma suka nuna goyon bayansu ga dakarun wajen ci gaba da fafatawa da Isra'ila da Amurka Hoto: Mas'ud Safihriniya
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'iza Da Rakiyar Shahidan Hare-Haren Amurka Da Isra'ila Akan Iran A Rasht
An gudanar da taron jana'iza da rakiyar shahidai yakin da Amurka da Isra'ila suka kakabawa Iran a yau 04 gawatan 03 2026 tare da halartar dinbin al'ummar gwagwarmaya na Yankin Gilan wanda aka gudanar a Birnin Rasht Hoto: Mahed Ridha Alipour
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'iza Da Rakiyar Shahidan Hare-Haren Amurka Da Isra'ila Akan Iran A Rasht
An gudanar da taron jana'iza da rakiyar shahidai yakin da Amurka da Isra'ila suka kakabawa Iran a yau 04 gawatan 03 2026 tare da halartar dinbin al'umma daga Mahdiyyeh zuwa haramin Imam Ridha As Hoto: Dawud Muhawil
-
Bidiyon Yadda Al'ummar Birnin Amoul Iran Suka Fito Kwansu Da Kwarkwatarsu Wajen Makokin Shahadar Jagora
Bidiyon Yadda Al'ummar Birnin Amoul Iran Suka Fito Kwansu Da Kwarkwatarsu Wajen Makokin Shahadar Jagora
-
Hizbullah: Mun Kai Hari Hedkwatar Rundunar Sojojin Isra'ila Ta Arewa A Safad Da Makami Mai Linzami.
Hizbullah: Ta Tarwatsa Tankokin Merkava 6 Zuwa Yanzu
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Lebanon ta sanar a cikin sanarwarta ta hudu a safiyar yau Laraba da karfe 3:30 cewa, a matsayin martani ga hare-haren keta iyaka na Isra'ila akan da yawa daga biranen Lebanon da yankuna da dama takai hari da makami mai linzami hedkwatar Rundunar Sojojin Isra'ila ta Arewa a Safad.
-
Hatuna Mabanbanta Na Shahid Sayyid Qa'id Imam Ali Khemenei Qs
Sayyid Ali Khamenei Ayatullahi Uzma Qs Jagoran Juyin JUya Halin Musuluncin Duniya Yayi Shahad a hadayyar harin ta'addancin Amurka Da Isra'ila A Safiyar Ranar Asabar 09|11|1404HS wanda yayi daidai da 10 ga watan Ramadan 1447H 28 ga watan Fabrairu 2026M a gidansa tare da iyalansa.
-
Yadda Aka Gudanar Da Zaman Makoki Da Jajen Shahadar Jagoran Juyin Juya Halin Musluncin Iran A Jamkaran Qom
Yadda Aka Gudanar Da Zaman Makoki Da Jajen Shahadar Jagoran Juyin Juya Halin Musluncin Iran A Jamkaran Qom
-
Sakon Ta'aziyya Sheikh Zakzaki Ga Shahadar Jagoran Jamhuriyar Musulunci
Sheikh Zakzaki ya fitar da sakon ta'aziyya biyo bayan shahadar Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran
-
An Gudanar Da Tattakin Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Lagos Najeriya + Hotunan
A Najeriya Bayan shahadar Jagoran juyin juya hali 'yan Shi'a da ke Legas Najeriya, sun fito kan tituna tare da gudanar tattakin juyayi suna masu dauke da hotunan jagoran juyin juya hali da tutar Iran,
-
An Gudanar Da Taron Makokin Shahadar Ayatullah Khamenei A Bauchi Najeriya + Hotunan
Al’ummar musulmi 'yantattu mabiya shekh Ibrahim Zakzaky H a jihar Bauchi ta Najeriya, A Husseiniyya Al-Muhammad (SAW), ta hanyar gudanar da taron makoki, Girmama tunawa da shahid Ayatullah Khamenei (RA) sun sabunta alkawari da biyayya ga manufofinsa.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Muzahar Shahadar Jagora A Kano Najeriya
Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Muzahar Shahadar Jagora A Kano Najeriya
-
Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Makokin Shahadar Jagora A MAidan Sab'een Yamen
Al'ummar biranen Yamen bayan sanar da shahadar jagoran juyin juya halin muslunci Sayyid Imam Aliyul Khamenae R a yau sun taru a dandanlin Sab'een Yamen suna masu juyayi da makokin rashinsa
-
Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Makokin Shahadar Jagora A Tehran Iran
Al'ummar brini Tehran bayan sanar da shahadar jagoran juyin juya halin muslunci Sayyid Imam Aliyul Khamenae R a safiyar yau sun taru a gaban jami'ar Tehran sun masu juyayi da makokin rashinsa
-
Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Makokin Shahadar Jagora A Qom Iran
Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Makokin Shahadar Jagora A Haramin Sayyidah Ma'asumah As Da Ke Birnin Qom Iran
-
Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Makokin Shahadar Jagora A Tabriz Iran
Rahoto Cikin Hotuna Na | Taron Makokin Shahadar Jagora A Tabriz Iran
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Yayi Shahada
Inna lillah Wainna Ilaihi Rajeuun Babban jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi shahada a wurin aikinsa a gidansa an sanar da kwanaki 40 na zaman makokin jama'a da kwanaki 7 na hutun jama'a a kasar,