Nasarar Sojojin Yemen
-
Mayakan Yemen Sun Kwace Tsaunukan Al-Aghbarah Da Ke Kallon Babal-Mandab
Bayan ja da baya na sojojin da ake kira "Al-Amalika" da Saudiyya ke tallafawa, mayakan Ansarullah na Yemen sun yi nasarar samun iko kan tsaunukan "Al-Aghbarah" masu mahimmanci a yankin "Al-Mudaribah"; matakin da ke ƙarfafa ikon soji na San'a kan mashigar Babal-Mandab mai mahimmanci sosai.
-
Sojojin Da Saudiya Ke Tallafawa Sun Ari Na Kare
Dakarun Ansarullah Sun Samu Iko Tun Daga Al-Mokha Zuwa Babal-Mandab; Sun Sami Ikon Gabar Yamma Gaba Daya
Samun Ikon birnin Al-Mokha mai mahimmanci da gabar yammacin Yemen tare da muhimman tsibiran Tekun Maliya da sojojin Yemen suka samu, ya shigar da ma'aunin yaƙi a ƙasar cikin wani sabon mataki.
-
Dakarun Ansarullah Sun Kubutar Da Fursunoninsu A Gabar Yammacin Kasar
Yamen: Fursunonin Runduna Uku Cikakku Na Sojojin Saudiyya Sun Mika Wajen Ansarullah + Bidiyo
Ansarullah ta Yemen, tare da ayyana "babban aikin kama fursunoni mafi girma a tarihin yaƙe-yaƙen zamani," ta ba da labarin mika wuya na runduna uku cikakku na sojojin Saudiyya da yan hayarsu a fagen Hays, Al-Mokha, Al-Khawkhah, Taiz da Al-Jawf. Waɗannan sojojin tare da dukkan makamansu da kayan aikinsu manya da kanana sun fada hannun sojojin Ansarullah Yemen a matsayin fursunoni, wanda hakan ke nuni da rugujewar fagen Saudiyya a Yemen.
-
Ansarullah Na Kama Kilomita 2,600 A Fagen Yaƙin Taiz Da Al-Hudaydah
Ansarullah Na Yemen Sun Kwace Tashar Jiragen Ruwa Ta Al-Mokha
Dakarun Ansarullah sun ci gaba da kama wurare sama da murabba'in kilomita 2,600 a fagen Yaƙin Taiz da Al-Hudaydah; Ansarullah na Yemen sun mallaki tashar jiragen ruwa ta Al-Mokha
-
Sojojin Ansarullah Yemen Sun Kwace Sansanin Soji Mai Mahimmanci Na Khalid Ibn Walid
Sojojin Yemen a ɗaya daga cikin muhimman nasarorin tarihi na yaƙe-yaƙen ƙasar, sa'o'i kaɗan da suka wuce sun yi nasarar kwace sansanin Khalid ibn Walid.
-
Bidiyon Yadda Ansarullah Ta Lalata Wasu Tankunan Mai 3 A Matatar Mai ta Jazan
Ansarullah sun lalata wasu tankunan mai guda uku a matatar mai ta Jazan a birnin Jazan da ke kudancin Saudi Arabiya
-
Bidiyon Yadda Sojojin Yemen Suka Kashi Tarin Ganima A Lardin Al-Jawf, Yankin Al-Yatmah
Sojojin Yamen a sanarwarsu ta Yaki sun wallafa wani bidiyo na ɗimbin motoci kirar Toyota, motocin Amar, motocin daukar sojoji da motoci masu sulke da suka samu a matsayin ganima, masu lambobin Saudiyya, da sojojin haya na Saudi Arabiya a lardin Al-Jawf da yankin Al-Yatmah suka tsere suka bari.