-
Ƙasashe 12 Sun Yi Allah Wadai Da Barazana Da Kai Hari A Kan Cibiyoyin Nukiliya
Ƙasashe goma sha biyu sun fitar da wata sanarwa ta haɗin gwiwa game da hana duk wani nau'i na hari da barazanar hari a kan wuraren da cibiyoyin nukiliya da ke ƙarƙashin kulawar hukumar makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) waɗanda aka keɓe don manufofi na zaman lafiya, inda suka nanata cewa bai kamata a taɓa cibiyoyin nukiliya, a kowane yanayi ta hanyar kai hari ko barazana ba.
-
Gaza: Tsananta Haɗarin Yunwa Rashin Gari Da Rufe Gidajen Burodi Na Barazana Ga Al’umma
Hotunan ranar Juma'a daga zirin Gaza suna nuna ƙara tabarbarewar yanayin jinƙai; yayin da gwamnatin Yahudawa ke ci gaba da takaita shigar da kayayyaki da tushen buƙatun zuwa wannan yanki.
-
Sojojin Isra’ila Da "Shabak" Sun Sanar Da Fara Aikin Soji A Hebron, Yammacin Kogin Jordan
Sojojin mamaya na Isra'ila da "Shabak" sun sanar da fara wani aikin soji na haɗin gwiwa a Hebron a Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye wanda zai iya ci gaba na kwanaki da yawa.
-
Faransa: Ta Girke Jami’an tsaro 70,000 Don Durkufar Da masu Zanga-Zanga
An Tura 'Yan Sanda 70,000 Na Faransa Don Dakile masu Zanga-zangar a fadin kasar
-
Barak: Isra'ila A Siyasance Ta Kama Hanyar "Rugujewa Ta Cikin Gida"
Barak ya ce ya tattauna batun da Isra'ilawa, kuma shi ne "babban aboki" gare su a duniyar Larabawa ko da ba su ganin hakan, domin yana ci gaba da shawo kan shugabannin Larabawa cewa mafita tilo a ƙarshe ita ce "hadin kai" a wata ishara ga kawance da ƙasashen Larabawa da wasu a yankin. Ya kara da cewa yana ganin Isra'ila ma ta fahimci haka.
-
An Kashe Mutane 7 Da Raunata 10 A Wani Harin Bindiga A Cocin Hammoud A Karak, Jordan
Wasu mutane dauke da makamai sun sauka daga wata mota kuma sun yi harbi a lokacin da ake jana'izar wani daga Cocin Hammoud a Karak.