Wannan jirgin ruwa na ƙarƙashin ruwa na zamani na Amurka, mai iya aiki a zurfin mita ɗari, tattara bayanan ƙarƙashin ruwa da amfani da na'urori masu auna sigina na zamani, yana da darajar bayanai na dabarun da ta zarce ta iya "jirgin mara matuƙi na ƙarƙashin ruwa" kawai.
Wannan jirgin ruwa na ƙarƙashin ruwa nau'in ɗaya ne daga cikin jiragen ruwa na ƙarƙashin ruwa masu basira da na zamani mai suna "Remus 600" (Remus 600) wanda mayaƙan sojin ruwa na Rundunar Kare Juyin Juya Hali suka kama a matsayin ganima kuma yanzu yana hannun ƙwararrun wannan rundunar don dawo da bayanansa.
zuwa yanzu Iran ta kama jirage ruwa na ƙarƙashin ruwa na zamani guda biyu marasa matuƙi daya kirar (Automatic Underwater Vehicle [AUV]) na biyu kuma kirar "Dive-LD".