A yau Lahadi (11/10/2026) gawar shahidi Abbas Aghaei wanda aka shahadantar a hare-haren ta'addanci a Zahedan, bayan yin bankwana a Masallacin Imam Hassan Askari (A.S), an yi rakiyar jana'izarsa a kan hannayen jama'a da abokan aikinsa zuwa haramin Sayyidah Fatimah Ma’asuma (A.S). Bayan an yi masa sallah da jagorancin Ayatullah Fazel Lankarani, an mayar da shi don binnewa a makabartar shahidai ta Ali ibn Ja'far (A.S).

11 Oktoba 2026 - 19:30
Source: ABNA24

Hoto: Hamid Abedi
 

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha